|
Advanced search
Previous page
 |
Title
The Body as a Toolbox in the Hausa Language |
Full text
https://www.afrikanistik-aegyptologie-online.de/archiv/2021/the-body-as-a-toolbox/5391 |
Date
2021 |
Author(s)
Yusuf, Aliyu Yalubu |
Abstract
This paper discusses Hausa proverbs related to body parts and bodily functions. The Hausa people sometimes conceptualize body-related proverbs as tools used to perform certain functions virtually or in reality. Thus, this study attempts to explore some of these proverbs and analyze them within the framework of Linguistic Relativity, nowadays associated with Edward Sapir and Benjamin Lee Whorf. Through the use of a purposive sampling pro-cedure, the data (the proverbs) for the study is generated from a written textbook on Hausa proverbs and from non-participant observation of spontaneous communication among Hausa native speakers in Kano state, Nigeria. From the analysis of the selected proverbs, the study found out that Hausa people have a penchant of conceptualizing body parts as tools. And this further reinforces the belief that although in the Western world, some of the works associated with human body are, to a large extent, done by machines these days, in Africa, human body parts are still used as tools to perform a number of functions, hence their linguistic conceptualization as such. - Tsokaci Wannan makala ta tattauna batu ne na karin magana masu dangantaka da sassan jikin Dan Adam da kuma aiyukan sassan jiki a harshen Hausa. A wasu lokutan, Hausawa kan yi amfani da karin magana masu dangantaka da sassan jikin Dan Adam a wani irin salo da kai kace wadannan Karin maganganun wasu kayan aiki ne da ake aikata aiki da su a gaske ko kuma a tinani. Don haka wannan makala ta yi kokarin zakulo wadannan karin maganganun sannan kuma ta fayyace su ta hanyar mahangar 'Linguistic Relativity' wanda Benjamin Lee Whorf ya samar. Ta hanyar amfani da 'purposive sampling', wannan makala ta zakulo wadannan karin maganganu a cikin wasu litattafai na karin magana da kuma sauraron hirarraki a tsakanin al'umar Hausawa dake garin Kano a Nijeriya. Bayan kallo na tsanaki tare da fayyace wadannan karin maganganu, wannan makala ta gano cewa Hausawa su na yawan amfani da karin maganganu masu dangantaka da sassan jikin Dan Adam ta hanyar da mutum zai yi tsammanin cewa wadannan karin maganganu wasu kayan aiki ne da ake sarrafa su a yi aiyuka. Wannan watakila yana faruwa kasancewar yadda yanzu haka a kasashen Turai yawanci injina ne suke yin aiyukan da a da mutune ne ke yi da jikinsu kamar irin su dako da daka da tafiye-tafiye da sauransu. Mu kuwa a nan kasashen Afirka har yanzu mutune da kan su ke yin yawancin irin wadannan aiyuka. Hakan shi ya sa watakila har yanzu wadannan karin maganganu su ke da matukar amfani a rayuwar al'umar Hausawa. |
Subject(s)
490; http://dewey.info/class/490/; Haoussa; Hausa; Haussa; Linguistics and Literature of other Languages; bodypart terms; The Body as a Toolbox |
Language
eng |
Source
Afrikanistik Aegyptologie Online ; 2021, 1 |
Rights
DPPL |
Identifier
urn:nbn:de:0009-10-53917 |
Repository
Germany - Afrikanistik Online
|
Added to C-A: 2023-01-25;10:19:01 |
© Connecting-Africa 2004-2023 | Last update: Wednesday, March 1, 2023 |
Webmaster
|